Yan bindiga
Rahotanni sun bayyana cewa kasurgumin ɗan bindigan da ya jagoranci sace matagiya da dama a akan hanyar Kaduna zuwa Abuja ya bakuncin lahira a hannun jami'ai.
Zamfara- Wazirin Dansadau, Alhaji Mustapha Umar, ya bayyana cewa Masarautar ta yi zaman sulhu da kasurgumin dan ta'adda mai garkuwa da mutane, Ali Kachalla.
Wasu tsagerun yan bindiga sun yi awon gaba da shugaban makaranta, mataimakinsa da kuma wasu malamai uku a kan hanyar Auga-Ise a jihar Ondo ranar Alhamis da yamm
Miyagun yan bindigan da suka tare hanyar Kaduna zuwa Abuja sun nemi iyalan jami'in ɗan sandan dake tare da jigon APC da suka kashe, sun ce akawo kudin fansa.
Wasu 'yan bindiga sun farmaki wasu manoma a jihar Kogi, sun hallaka mutum daya tare da sace wasu da dama daga cikinsu. A halin yanzu ana ci gaba da bincike.
Masu garkuwa da mutane sun sace matafiya su biyar a hanyar Beji - Mante yayin da suke dawowa daga kasuwa a jihar Niger. Wani mazaunin garin da ya bada rahoton y
Mazauna a jihar Zamfara sun shiga damuwa, yayin da suka bayyana yadda 'yan bindiga suka addabe su, suka kuma kakaba musu harajin dole ko su kone gonakinsu.
Gwamnatin Jihar Zamfara ta rufe wasu gidajen man fetur da gidan biredi a karamar hukumar Gusau da Tsafe saboda zarginsu da aiki tare da 'yan bindiga da ke adaba
Sojojin Najeriya sun yi nasarar kame wani babban jami'in kungiyar IPOB. An kame shi dauke da makamai da wasu takardun da suke da alaka da aikata laifuka na IPOB
Yan bindiga
Samu kari