Yan bindiga
Gwamnan Zamfara, Bello Matawalle ya yi martani a kan sabbin hare-haren da yan bindiga suka kai jihar inda ya bayyana cewar za a tura manyan jiragen yaki jihar.
Babban limamin masallacin kasa da ke Abuja, Dr Muhammad Kabir Adam, a ranar Juma’a ya bukaci ‘yan Najeriya da su dinga bayyana maboyar ‘yan ta'adda a kasar nan.
A kalla gawawwakin mutum143 aka samo kuma aka birne sakamakon kisan gillar da 'yan ta'adda suka yi a yankunankananan hukumomin Anka da Bukkuyum a jihar Zamfara.
Masu garkuwa da mutane sun sace wani direban mota mai suna Adamu Salihu tare da fasinjoji hudu a kusa da kauyen Ukya-Tsoho, karamar hukumar Kuje da ke Abuja.
Wasu tsagerun yan bindiga sun yi garkuwa da wani shugaban kwastam mai ritaya, Mohammed Zarma, a Ilorin, babbar birnin jihar Kwara a ranar Alhamis, 6 ga Janairu.
Bello Turji, gagararren dan bindigan da ya addabi yankin arewa maso yamma, ya sauya sheka daga jihar Zamfara sakamakon tsananin luguden wutar sojojin Najeriya.
Wasu tsagerun yan bindiga da ake tsammanin daga jihar Zamfara ko Katsina suka gudo, sun farmaki matafiya a jihar Taraba, sun kashe biyu, kuma sun sace wasu 40.
'Yan ta'adda sun yi garkuwa da 'ya'yan tsohon sakataren gwamnatin jihar Taraba har su shida, Gebon Kataps, tare da dan sandan da ke basu kariya da kuma direba.
Akalla mutum 60 ake zargin an kashe yayinda yan bindiga suka kai hari wasu kauyukan jihar Zamfara. Daily Trust ta ruwaito cewa kauyukan da aka kai hari sun hada
Yan bindiga
Samu kari