Yan bindiga
Wani dan takarar gwamnan Jihar Rivers, Tonye Princewill ya zargi wasu ‘yan bindiga da ba san ko suwaye ba da afkawa gidansa amma ba su taba wani abu mai tsada b
Yan Bindiga da suka yi sace dalibai daga Kwalejin Kimiyya da Fasahar Lafiya ta Tsafe Jihar Zamfara sun sako su. TVC News ta rahoto cewa masu garkuwar ne don kas
Akalla mutane 106 ne ya zuwa yanzu aka ce an binne sakamakon hare-haren da aka kai kan al’umomin jihar Filato a ranar Lahadi da ta gabata, 10 ga watan Afrilu.
A jiya ne wasu yan bindiga suka farmaki wurin rijistar zaɓe a jihar Imo, suka kashe ma'aikacin INEC nan take, wani bidiyo da ya bayyana ya nuna yadda aka yi.
Rundunar ‘yan sandan jihar Anambra, da sanyin safiyar ranar Alhamis, ta dakile wani hari da wasu ‘yan bindiga suka kai a hedikwatar hukumarta ta Nteje, a karam
Dan Majalisar Tarayya daga jihar Filato, Yusuf Adamu Gagdi ya bayyana cewa fiye da mutane 4,000 sun tsere daga gidajensu sakamakon hare-haren na ranar Lahadi.
FG ta bayyana cewa binciken farko-farko da ta gudanar kan harin jirgin kasan Abuja-Kaduna ya nuna cewa an fara samun hadin kai tsakanin yan bindiga da Boko Hara
’Yan bindigan da suka sace dalibai kwalejin lafiya ta fasaha da ke Tsafe, hedkwatar karamar hukumar Tsafe ta Jihar Zamfara basu yi harbi ko daya ba a cewar wani
Wasu 'yan bindiga sun tare motar daukar fasinja, sun yi awon gaba da wasu mutane takwasi ciki har da direba. 'Yan sanda sun fara aikin ceto mutanen da aka sacen
Yan bindiga
Samu kari