Yan bindiga
Gwamnatin tarayya da kama mutane biyar da ake zargi da shigo da motar yaki daga Libya zuwa Najeriya ga 'yan ta'adda. Za a gurfanar da su kan kawo tankar yaki Arewa.
Malamin da 'yan bijilanti suka kama a Zamfara ya amsa cewa yana tsafe makaman 'yan bindiga da kuma yi masu addu'o'i domin samun nasarar ayyukan ta'addancinsu.
Karamin ministan tsaro Bello Matawalle ya yi magana kan bullar 'yan ta'addan Lakurawa masu tayar da kayar baya a Najeriya. Matawalle ya ce ba gaskiya ba nw.
Gwamnan jihar Katsina, Dikko Umaru Radda ya kai ziyara a asibitin gwamnatin tarayya da ke Katsina. Gwamnan ya duba marasa lafiya tare da ba su tallafin kudi.
Ƙaramin Ministan tsaro, Bello Matawalle ya ce shugaban kasa, Bola Tinubu ya ba su umarnin kawo karshen ayyukan ta'addanci a shekarar 2025 da za a shiga.
Dakarun OPSH sun cafke masu safarar makamai biyu a Filato, tare da ƙwato Naira miliyan 1.45; ana bincike kan su yayin da ake neman sauran miyagun.
Gwamnatin Katsina ta yabawa sojoji kan farmaki da suka kai kan gagga gaggan 'yan bindiga Manore da Lalbi a Bichi. Sojoji sun musu ruwan wuta ta sama da kasa.
Bako Wurgi, hatsabibin shugaban 'yan bindiga kuma na hannun daman Bello Turji, ya mutu sakamakon raunukan harbi, bayan ya ba sojoji bayanan sirri.
Bullar ƙungiyar Lakurawa a yankin Arewa maso Yamma na zama babban barazana ga shugabannin yan bindiga wanda ka iya zama tashin hankali tsakaninsu.
Yan bindiga
Samu kari