Yan bindiga
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta bukaci gwamnatin Katsina ta goyi bayan shirin da ta bullo da shi na yin sulhu da 'yan bindiga domin kawo karshen rashin tsaro.
Dakarun sojojin sama sun yi ruwan wuta kan 'yan bindiga a jihar Neja. Sojojin sun hallaka 'yan bindiga masu tarin yawa a hare-haren da suka kai a sansaninsu.
Rundunar tsaron Najeriya ta sanar da kashe mataimakin Bello Turji mai suna Aminu Kanawa yayin farmaki. An kashe wasu tarin mayakan dan ta'addar a Sokoto da Zamfara.
Mutanen karamar hukumar Batsari a jihar Katsina, sun nuna takaicinsu kan sulhun da gwamnati ta yi da 'yan bindiga. Sun bayyana cewa hakan bai da amfani.
Wasu 'yan bindiga dauke da makamai sun kai hari a wata babbar kasuwar da ke jihar Yobe. Sun kashe mutum bakwai tare da raunata wasu mutane daban.
Rahotanni sun tabbatar da cewa shugaban ƴan bindiga, Bello Turji ya saki dukkan waɗanda ya kama yayin da sojoji ke matsa masa lamba a jihar Zamfara.
Shugaban ƴan bindiga Na’ballo, wanda aka san shi da haɗin kai da Ado Aleiro, ya gamu da ajalisa yayin wani faɗa da ya barke tsakanin ƴan bindiga a Tsafe, Zamfara.
Shugaban kungiyar CDA a karamar hukumar Kauru, jihar Kaduna ya mutane 500 sun rasa muhallansu sakamakon hare-haren 'yan ta'adda. Ya nemi daukin gwamnat.
Wasu rahotanni na zargin cewa shugaban 'yan bindiga, Bello Turji, yana cikin karamar hukumar Maradun a jihar Zamfara yayin da sojoji suka kara matsa masa.
Yan bindiga
Samu kari