Kashim Shettima
Gwamnatin Bola Tinubu za ta kashe fiye da N4.4bn a kan motoci, sannan za a kashe biliyoyin kudi domin a gyara inda Bola Tinubu da Kashim Shettima su ke kwanciya.
Wasu jagororin addinin kirista a Najeriya sun bayyana cewa fargabar da su ke game da tikitin Musulmi da Musulmi ta gushe a yanzun bayan ganin kamun ludayin Tinubu.
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya yi alkawarin samar da ayyuka dubu 500 ga 'yan kasa da zarar an kammala kamfanin karafuna na Ajaokuta da ke jihar Kogi
Hukumar tsaron farin kaya DSS ta damƙe wata yar shekara 23, Fiddausi Ahmadu, bisa zargin barazana ga rayuwar Ƙashim Shettima, Nasir Gawuna da Alƙalai
Kungiyar Dattawan Arewa, NEF ta yabawa Shugaba Tinubu kan nadin kakakinta, Dakta Hakeem Baba-Ahmed matsayin hadimin mataimakinsa, Kashim Shettima.
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya amince da naɗin sabbin hadimai manya da ƙanana a ofishin mataimakin shugaban ƙasa, Sanata Ƙashim Shettima.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya nada Hakeem Baba-Ahmed a matsayin hadimi ga mataimakinsa, Kashim Shettima a bangaren siyasa, wannan mukamin ya ba da mamaki.
Bola Tinubu ya zakulo Tope Fasua, ya aika shi ofishin Kashim Shettima a matsayin mai bada shawara. Fasua ya ce ai hidimtawa Ubangijinsa da matsayin.
Bola Tinubu ya aika Mataimakinsa ya wakilce shi a Cuba, shi kuma ya na UAE. Wannan ce tafiya ta hudu da Kashim Shettima zai yi tun bayan shigansa ofis.
Kashim Shettima
Samu kari