Kashim Shettima
Jam'iyyar APC ta tsayar da Boka Ahmad Tinubu a matsayin dan takarar shugaban kasa, hakazalika Tinubu ya zabo Kashim Shettima a matsayin abokin gami a zaben 2023
Manyan 'Yan takaran Shugaban kasan 2023 sun je taron NBA, an nemi Rabiu Kwankwaso an rasa. Za a ji abin da manyan Yan takaran 2023 suka fada a taron da ake yi.
Kashim Shettima, 'dan takarar mataimakin shugaban kasa na jam'iyyar APC, ya janyo cece-kuce sakamakon shigar da yayi zuwa taron Kungiyar Lauyoyin Najeriya.
Shettima ya ce, abubuwan mamaki da Bola Tinubu ya yi jihar Legas sadda yake gwamna su ne za su kasance a Najeriya bayan 2023 idan suka samu damar gaje Buhari.
Babban jigo yanzu a jam’iyyar APC, Femi Fani-Kayode ya fito gadan-gadan yana goyon bayan Bola Tinubu a zaben Shugaban kasa, a baya Fani-Kayode ya caccaki APC.
Wata kungiyar siyasa da zamantakewa ta Arewa ta tsakiya a karkashin inuwar Middle Belt Congres, a ranar Laraba, ta bukaci tsohon gwamnan jihar Borno, Kashim.
Kungiyar Kiristocin Arewa ta APC ta yi kira da a maye gurbin Sanata Kashim Shettima a matsayin dan takarar mataimakin shugaban kasa a jam’iyyar a zabe mai zuwa.
Gwamna Simon Lalong na jihar Filato a ranar Laraba ya soki Kiristocin da ke adawa da amincewarsa ta zama babban daraktan yakin neman zaben shugaban kasa na APC.
Za a ji wasu ba su gamsu da wanda Tinubu ya zama ya jagoranci neman takara a APC ba. Bola Tinubu zai fuskanci matsalar farko a yakin neman zama Shugaban kasa.
Kashim Shettima
Samu kari