Kashim Shettima
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta bayyana cewa tsauraran matakan da gwamnatin Bola Ahmed Tinubu ta bijiro da su ne suka ceto tattalin arzikin kasar daga durkushewa.
Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya ce Bola Tinubu ya tallafa da makudan kudi har N90bn a harkokin aikin hajji saboda tsadar kujera a bana.
Yayin zaman majalisar zartarwa a yau Talata 14 ga watan Mayu, an sauya dokar da ta hana Bola Tinubu da Kashim Shettima biyan haraji a filayen jiragen sama.
Mataimakin shugaban kasa, sanata Kashim Shettima ya bayyana cewa gwamnatin Bola Tinubu na kirkiro sababbin tsare-tsaren haraji ne domin gina Najeriya.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ba zai ji dadin kalaman Kashim Shettima ba. Na biyu a Najeriyan ya maida martani ga 'dan takaran PDP a zaben 2023.
Mataimakin shugaban ƙasa, Sanata Kashim Shettima ya soke tafiyar da aka tsara zai wakilci shugaba Tinubu a taron kasuwanci tsakanin Afirka da Amurka a Dellas.
Da alama dai ziyarar da mataimakin shugaban kasa Kashim Shettima ya kai kasar Amurka ta haifar da gibi a shugabancin Najeriya. Atiku Abubakar ya yi magana kan hakan.
Mataimakin shugaban ƙasa, Sanata Ƙashim Shettima zai tashi zuwa birnin.Dalas na ƙasar Amurka domin halartar taron kasuwanci na 2024 a birnin Dallas.
Hadimin Gwamna, Babagana Umara Zulum a bangaren harkokin al'umma, Cif Kester Ogualili a ya riga mu gidan gaskiya bayan fama da jinya a yau Asabar.
Kashim Shettima
Samu kari