Zaben Shugaban kasan Najeriya
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Alhaji Atiku Abubakar, ya ce bai fara fadan shari'a da shugaban ƙasa Tinubu domin ya daina ba, sai Kotu ta yi hukunci.
Watakila za a tunbuke Bola Tinubu a kotu, amma a yafe masa laifinsa idan ya hau mulki. Tun 1999 aka fara bankado zargin da ake yi wa Bola Tinubu da ya nemi gwamna.
Babu mamaki a yau Alhamis, jama'a su samu karin bayani a kan Bola Tinubu. Bayan kwanaki kusan uku ana surutu kan takardun Bola Tinubu, Atiku Abubakar zai yi jawabi.
Jami’ar CSU ba su da masaniya a kan satifiket din da Bola Tinubu ya kai wa INEC, idan aka samu shugaban kasa da laifin da ake zarginsa, za a iya tunbuke shi.
Wasu da ake zargin 'yan banga ne sun yi awon gaba da ‘dan takaran LP a Anambra. Shugaban LP na kasa, Julius Abure, ya sha alwashin daukar mataki amma har yanzu shiru
Atiku Abubakar ya samu takardun da yake bukata game da karatun Bola Tinubu a jami’ar CSU da za su taimaka a ruguza takarar shugaban kasar da Tinubu ya tsaya.
Jami’ar Chicago (CSU) ta fitar da takardun karatun Bola Tinubu. Lauyoyin Atiku Abubakar sun karbi takardun da su ke sa ran yin amfani da su gaban kotun koli
Za a ji labari cewa An yi kira ga Bola Tinubu a wajen taron Goke Omisore Annual Lecture (GOAL) da The Voice of Reason (VOR) ta shirya wannan karo a Legas.
Jam'iyyar APC mai mulkin Najeriya ta fara bin matakan rijistar kafatanin mambobinta sama da miliyan 40 ta na'ura mai kwakwalwa domin tunkarar zaben 2027.
Zaben Shugaban kasan Najeriya
Samu kari