Zaben Najeriya
Sakataren jam’iyyar ADC na kasa, Ogbeni Rauf Aregbesola, ya ce ADC za ta kwace mulki daga Shugaba Bola Ahmed Tinubu da kuma jihar Lagos a zaben 2027.
Tsohon dan majalisa daga jihar Plateau, Dachung Bagos ya bukaci hukumar zabe mai zaman kanta, INEC ta hukunta Shugaba Tinubu kan fara tallata shi da ake yi.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya bayar da gudummawar Naira miliyan 10 ga kungiyar JIBWIS reshen jihar Gombe, a wajen kaddamar da sabon dakin ajiyar gawa.
A labarin nan, za a ji yadda magoya bayan tsohon dan takarar Shugaban Kasa a jam'iyyar LP, Obidients su ka mika bukatarsu ga Goodluck Ebele Jonathan.
A labarin nan, za a ji yadda Dumebu Kachikwu, tsohon dan takarar Shugaban Kasa a ADC ya dauki zafi bayan INEC ta mika ADC ga Davide Mark da abokansa.
INEC ta ce ADA, ATP, AAP da wasu kungiyoyi 11 ne kacal suka tsallake tantancewar farko ta zama jam'iyyar siyasa a cikin kungiyoyi 171 da suka nema.
Yayin da ake shirye-shirye zaben 2027, wasu majiyoyi suka ce Goodluck Jonathan da magoya bayansa na kokarin jawo Rabiu Kwankwaso domin tafiya tare.
Bayan tsawon watanni ana dako da rigingimu, hukumarzabe ta kasa, INEC ta amince da sababbin shugabannin jam'iyyar ADC karkashin Sanata David Marka.
Yayin da ake shirye-shiryen zaben shekarar 2027, Fasto Josiah Onuoha ya yi hasashen cewa Shugaba Bola Tinubu zai lashe zaben duk da rikicin da ke cikin APC.
Zaben Najeriya
Samu kari