Zaben Najeriya
Jam’iyyar LP mai adawa karkashin jagorancin Julius Abure ta sanar da cewa za ta shiga zaben 2027 tare da bayar da fom kyauta ga masu takara a dukkan matakai.
A labarin nan, za a ji cewa jam'iyyar hamayya ta NDC ta rufe sayar da fam na takarar shugaban 'kasa gabanin babban zaben 2027 da ke kara karatowa.
Sanata Akpabio, Barau Jibrin, gwamnoni bakwai da wasu tsofaffin gwamnoni sun shiga zaben fitar da gwani na kujerun Sanata a APC gabanin zaben 2027.
A labarin nan za a ji cewa shugaban majalisar dokokin jihar Rt. Hon. Danladi Jatau ya gaza samun damar samun tiktin takara a babban zaben 2027 mai zuwa.
Shugaba Bola Tinubu na dab da yanke hukunci kan wanda zai zama mataimakinsa a zaɓen 2027, yayin da ake ci gaba da tattaunawa kan makomar Kashim Shettima.
A Najeriya, an fara shirye-shiryen zabukan shekarar 2027 wanda ake ganin zai zama daban da sauran zabukan da aka yi a shekaru musamman wasu na sanatoci a Arewa.
Rikici ya barke yayin zaben fitar da gwani na APC a Mushin, Legas, inda masu kada kuri'a suka tsere bayan tashin hankali tsakanin masu goyon bayan ‘yan takara.
Jam’iyyar APC ta shiga rikici a Igabi bayan fusatattun matasa sun dauke shugaban jam’iyyar Bashir Jibrin Jaji shiga mota saboda zargin magudin zaɓe.
Jam'iyyar APC ta ayyana Hajiya Jamila Abdu Mani a matsayin yar takararta a mazabar dan Majalisar tarayya mai wakiltar mazabar Mani da Bindawa, Katsina.
Zaben Najeriya
Samu kari