Zaben Najeriya
Jam’iyyar PDP ta bayyana Sanata Sandy Onor a matsayin ɗan takarar ta na shugaban ƙasa ta hanyar yarjejeniya. Onraor zai kara da Tinubu da sauran 'yan takara a 2027.
Wani tsohon dan majalisar Amurka mai suna Mike Arnold ya bayyana adawarsa ga duk wata tikitin takara da Rabiu Kwankwaso zai shiga tare da Peter Obi.
A labarin nan, za a ji cewa Babbar Kotun Tarayya dake zamanta a Abuja ta sanar da hukunci a shari'ar da ke neman hana Goodluck Jonathan neman takara.
A labarin nan, za a ji cewa jam'iyyar hamayya ta NDC ta shiga matsala bayan an samu sabanin shugabanci lamarin da ke neman kassara ta a jihar Enugu.
Hukumar INEC ta shigar da kara gaban kotun daukaka kara tana neman a jingine hukuncin da babbar kotun tarayya ta yanke na soke wani bangaren jadawalin zaben 2027.
A labarin nan, za a ji cewa ADC za ta gudanar da zaben fitar da gwani don shirin zaben shugaban kasa a 2027 mai zuwa tsakanon Atiku da wasu manyan jam'iyya.
Sanarar Abuja, Sanata Ireti Kingibe ta yi zargin cewa ‘yan dabar siyasa sun kai hari hedikwatar jam'iyyar ADC tare da cin zarafinta da wasu ‘yan takara.
Sakataren yada labaran jam'iyyar ADC na kasa, Bolaji Abdullahi ya sanar da cewa za a yi zaben fidda gwanin jam'iyyar cikin adalci a ranar Litinin a Abuja.
A labarin nan za a ji cewa masu neman tikitin takarar gwamna a jihar Gombe sun sanar da cewa an yi yunkurin cusa sunan Pantami a cikinsu a zaben fitar da gwani.
Zaben Najeriya
Samu kari