Zaben Najeriya
A labarin nan, za a ji cewa Majalisar Dattawa ta ce ta karbi wasikar Shugaban Kasa, Bola Ahmed Tinubu, kuma ana shirin fara tantance sabon Shugaban INEC.
Peter Obi ya tabbatar da cewa zai sake tsayawa takarar shugaban kasa a 2027, yana mai cewa zai canza Najeriya cikin shekaru hudu idan aka zabe shi.
A labarin nan, za a ji cewa Majalisar Dattawan Najeriya ta bayyana cewa za ta kammala duba wa tare da amincewa da gyaran dokar INEC kafin zaben 2027.
An yi babban rashi a jihar bayan rasuwar daya daga cikin shugabannin hukumomi. Shugaban hukumar zabe mai zaman kanta ta Yobe, Dr. Muhammad Mamman ya rasu.
Jam'iyyun adawa da suka hada da ADC, PDP, LP kan maganar sauya zaben 2027 zuwa 2026. Majalisar wakilai ne ke son dawo da zaben zuwa Nuwamban 2026.
Majalisar dokokin Najeriya na shirin dawo da zaben shekarar 2027 zuwa 2026. Ana son dawo da zaben ne 2026 domin bayar da damar gama sauraron korafin zabe a kotuna.
Bayan yada jita-jitar cewa akwai alaka tsakanin Bola Tinubu da sabon shugaban INEC, Lauya, Babatunde Ogala ya karyata cewa yana cikin tawagar lauyoyin shugaban kasa.
Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde ya yi magana kan wanda zai gaje a siyasar 2027. Makinde ya ce wanda zai gaje shi zai iya fitowa cikin jami'ansa da suke tare.
Yayin da ake shirye-shiryen zaben shekarar 2027, Fasto Boris Jedidiah daga kasar Kamaru ya ce Bola Tinubu zai sake lashe zaben shugaban ƙasa a 2027.
Zaben Najeriya
Samu kari