EFCC
Wasu sun fito su na so a kama Bola Tinubu a game da abin da ya faru a zaben 2019. Wasu Masu zanga-zanga ne su ka huro wuta a kan batun cafke babban dan siyasar.
Tsohon mataimakin darakta a hukumar tsaro ta farin kaya, Dennis Amachree, ya ce da shine yake fuskantar zargin rashawa kamar yadda mukaddashin shugaban EFCC.
Fadar Shugaban kasa ta sa an shiga garari game da halin da ake ciki a hukumar EFCC bayan Shugaba Buhari ya yi gum a kan maye gurbin Magu da binciken da ake yi.
Wasu kafafen yada labarai sun wallafa cewa Magu, dakataccen mukaddashin shugaban hukumar EFCC, ya sanar da kwamitin bincike cewa ya bawa mataimakin shugaban kas
Gabanin yanzu, Magu shi ne jagoran hukumar EFCC mai farauto mutanen da ake zargi da aikata wani laifi da ya danganci yi wa tattalin arzikin kasar nan ta'annati.
Labari da muke samu ya nuna cewa wasu manyan jami'an yan sanda da suke ganin sun kai sun fara kamun kafa domin maye gurbin Ibrahim Magu wajen shugabancin EFCC.
Tsohon Gwamnan PDP Ayodele Peter Fayose ya ce Allah ne ya kama Ibrahim Magu. Irinsu Shehu Sani da Fayose sun yi magana game da dambarwar da Magu ya shiga.
Sanata Dino Melaye, tsohon dan majalisar dattawa mai wakiltan Kogi ta yamma ya bayyana cewa ya gargadi Buhari kan yaki da rashawar Magu amma ya yi biris da shi.
Fadar shugaban kasa ta fita cefanen wanda zai maye gurbin Ibrahim, mukaddashin shugaban hukumar EFCC mai yaki da yi wa tattalin arziki ta'annati da aka dakatar.
EFCC
Samu kari