Matsin tattalin arziki
Majalisar zartarwa ta tarayya ta amince da shirin karbo rancen $2.2 biliyan domin habaka tattalin arziki, tare da shirin tallafin gidaje mai rahusa ga ‘yan kasa.
Gwamnonin Arewa sun kafa sharadi ga Bola Tinubu kan kudirin haraji na Bola Tinubu. Gwamnan Nasarawa ya ce dole a cire harajin VAT a kudirin kafin su daidaita.
Dan majalisar wakilai da ke wakiltar mazabar Dala, Aliyu Sani Madakin Gini ya jawo cece kuce bayan an hango wani bidiyonsa a kafafen sada zumunta.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa gwamnatinsa ta karbi kasar nan a cikin durkushewar tattalin arziki, saboda haka ya dauki tsauraran matakai.
Tsohon gwamnan jihar Sakkwato, Attahiru Bafarawa ya bai wa kananan yaran jihohin Kano da Kaduna da aka sako tallafi domin su kama sana'a su dogara da kai.
Tsohon dan takarar shugaban kasa, Atiku Abubakar ya sake sako gwamnatin Tinubu a gaba kan manufofin da ya ce su na kashe yan Najeriya da jefa su a wahala.
Shafi’u Umar Tureta, tsohon hadimin gwamnan Sakkwato ya bayyana yadda ya tarar da mazauna gidan yari bayan laifin da ya yi yi wa gwamnan jiharsa ya kai shi zama can.
Sarakunan gargajiya sun hada kai sun tunkari gwamnatin tarayya kan tsadar rayuwa. Sarakuna sun bukaci Bola Tinubu ya saukakawa talakawan Najeriya.
Tsohon gwamnan Osun, Rauf Aregbesola ya shawarci gwamnatoci su dauki matakin shawo kan matsalolin Najeriya kafin juyewa zuwa wani abin daban duba da halin kunci.
Matsin tattalin arziki
Samu kari