Kasar waje
Kwanan nan ta sauka daga kujerar ta a hukumar NDDC, sai ga shi an zargi Lauretta Onochie da kutsawa gidan wasu Bayin Allah a Ingila, ta na kokarin cin zarafinsu
'Yan Nijar sun yi zanga-zangar nuna adawa da ci gaba da zaman sojojin Faransa a cikin kasarsu, inda suka nemi a fice musu daga kasa cikin kankanin lokacin.
Bayan Shugaba Tinubu ya cire tallafin mai, 'yan Najeriya sun shiga mayuyacin hali na tattalin arziki a kasar da kuma tashin farashin kayayyaki na masarufi.
Dukkan jakadun Najeriya za su dawo gida nan da karshen watan Oktoba biyo bayan umarnin shugaban kasa Tinubu cewa su gaggauta dawowa bayan dakatar dasu aiki.
An bayyana bude iyakokin kasar Gabon bayan shafe kwanaki da rufe ta bayan yin juyin mulkin soja a makon da ya gabata. An abyyana dalilin yin juyin mulkin kasar.
Fitaccen malamin addinin na na cocin INRI Evangelical Spiritual Church, Primate Elijah Ayodele, ya bayyana cewa ya hasaso juyin mulki a wasu ƙasashen Afrika 3.
A ranar Alhamis ne kungiyar Tarayyar Afrika wato AU, ta sanar da batun dakatarwar da ta yi wa ƙasar Gabon biyo bayan juyin mulkin da sojojin ƙasar suka yi.
Birnin New York na Amurka ta ba da dama ga Musulmai su jiyar da kiran sallah a ranakun Juma'a da kuma lokacin watan Ramadan ba tare da neman izinin hukuma ba.
Bayan juyin mulkin Gabon, AU ta bayyana bacin rai tare da bayyana hakan a matsayin abin da bai dace ba. A cewar AU, hakan ya saba da doka a wannan zamanin.
Kasar waje
Samu kari