Kasar waje
Gwamnatin jihar Borno ta ƙaryata labarin da ake yadawa cewa dan Gwamna Babagana Zulum ya hallaka wani ɗan Indiya a gidan Gala bayan samun hatsaniya.
Ana fargabar an harbi tsohon shugaban kasan Amurka a wani taron kamfen da ya gudana a Amurka, lamarin da ya jawo hankalin duniya baki daya kan lamarin.
An bayyana umarnin hana 'yan kasar waje ci gaba da zama a Sudan saboda a samu damar inganta tsaro bayan barkewar yaki a kasar a shekarar da ta gabata.
A lokacin da 'yan Najeriya ke fama da dawowar layukan mai, hukumar kwastam ta cafke wasu dauke da fetur da za a yi safararsa zuwa kasar Kamaru ta iyakar kasar nan.
Rundunar 'yan sandan jihar Legas ta yi ram da wasu iyayen da su ka sa dansu a kasuwa domin su samu kudin ficewa daga kasar nan saboda matsin rayuwa.
Wani matashi dan kasar Uganda zai kwashe shekara shida a gidan yari bayan an same shi da laifi. Kotu ta same shi da laifin zagin shugaban kasa Yoweri Museveni.
Yayin da ake murna kan janye harajin kan wasu nau'in abinci, gwamnatin tarayya ta ce akwai sharadi kan farashin abinci., inda y ce gwamnati za ta kayyade farashin.
Jami'an hukumar kwastam a kasar Sin sun kama wani matashi dauke da macizai 104 yana kokarin safararsu ta barauniyar hanya. Sun bayyana abin da za a masa.
Wata 'yar Najeriya dake aikin koyarwa a kasar Japan ta nuna takaicinta kan yadda dalibanta ke kiranta da biri saboda nuna banbancin launin fata. Tace ta gaji.
Kasar waje
Samu kari