Kasar waje
Fitaccen jarumin Bollywood Dharmendra Deol ya rasu yana da shekaru 89 a Mumbai. Ya fito a fina-finai 300, ya bar babban tarihi a masana’antar fina finan Indiya.
Jagoran 'yan adawa na kasar Kamaru, Issa Tchiroma Bakary ya nemi mafaka a kasar Gambiya yayin da shugaba Paul Biya ke nema ya cafke shi daga Najeriya.
Mai ba shigaban kasa shawara kan harkokin tsaro, Malam Nuhu Ribadu ya gana da sakataren tsaron Amurka da shugaban hafsoshin tsaro kan baranazar Donald Trump.
A karshe dai shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya tura mataimakinsa, Sanata Kashim Shettima ya wakilce shi a taron G20 da za a yi a karshen mako a Afirka ta Kudu.
Wani mutumi ya tayar da rigima cikin jirgin ƙasa inda ya zargi matasan ƙwallon Najeriya da wakiltar abin da ya kira gwamnati ko ƙungiyar yan ta’adda.
Rikici ya barke a shirin Piers Morgan yayin da Ministan Harkokin Waje Yusuf Tuggar ya musanta zargin cewa ana kisan Kiristoci da gangan a Najeriya.
Ministan Harkokin Kasashen Waje, Yusuf Tuggar, ya ce har yanzu Najeriya na fama da tasirin rikicin da ya biyo bayan kisan Gaddafi wanda ya ƙara yawaitar makamai.
Ministan harkokin wajen Najeriya, Yusuf Tiggar ya tabbatar da cewa tattaunawa ta yi nisa da Amurka kan yadda za a hada kai wajen magance matsalolin tsaro.
Yan majalisar dokonin jamhuriyar Benin sun tsawaita wa'adin shugaban kasa zuwa shekaru bakwai, sun ce babu wanda zai wuce wa'adi biyu a kan gadon mulki.
Kasar waje
Samu kari