Kasar waje
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya bai wa ƙasar Iran wa’adin kwanaki 10 zuwa 15 domin cimma yarjejeniya kan shirin nukiliyarta ko kuma su fuskanci matsala.
Fadar shugaban kasa ta tabbatar da cewa Shugaba Bola Tinubu ya yi magana da shugaban gwamnatin kasar Jamus, Friedrich Merz ta wayar tarho ranar Laraba.
A labarin nan, za a ji cewa bincike ya karya ikirarin Femi Fani Kayode, tsohon Ministan da ya yi ikirarin cewa ana safarar al'aurar maza zuwa kasar China.
Bayanai na ci gaba da fitowa game da wasu yan Najeriya da ake zargin an yaudare su zuwa Rasha domin samun ayyuka wanda daga baya suke karewa a filin yaki.
Hukumar sadarwa a kasar Gabon ta dakatar da dukkan shafukan sada zumunta don tabbatar da tsaro, duk da cewa 'yancin fadin albarkacin baki na nan daraja.
Tsohon gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufai, ya nemi Ofishin Mai Bai wa Shugaban Ƙasa Shawara kan Tsaro ya fayyace batun sayen sinadarin thallium sulphate mai guba.
Gwamnatin Najeriya ta gargadi matasa kan fadawa tarkon daukar aiki da yaki a kasashen waje, tare da bayyana damuwa akan hatsarin da ke tattare da hakan.
Babban mai bada fatawar kasar Australia ya sanar da Alhamis a matsayin ranar fara azumin watan Ramadan na shekarar 2026. Wata bazai bullo ranar Talata ba.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya yi magana kan salon mulki a Iran inda ya ce sauyin mulki a kasar shi ne mafi alheri abin da zai iya faruwa.
Kasar waje
Samu kari