Kasar waje
Mataimakin shugaban Amurka, JD Vance ya bayyana cewa kasarsa a shirye take ta yi sulhu da Iran idan ta zo da gaskiya, idan kuma akasin haka ne shi ma sun shirya.
A labarin nan za a ji cewa Isra'ila ba ta damu da kiraye-kiraye da tir da kasashen duniya ke yi mata ba, tana ci gaba da kai hari kasar Lebanon ba kakkautawa.
A labarin nan, za a ji hukumar tsaron farin kaya ta Najeriya, ta fara zurfafa bincike a kan wani tsohon dan majalisa da ake zargi da yada labarin karya kan tsaro.
Ministan tsaron Pakistan, Khawaja Asif ya bayyana cewa Isra'ila ce babbar matsala a duniyar yau, ta zama karfen kafa ga al'ummar duniya wajen zubar da jini.
Shugabannin Rasha da Ukraine sun amince da tsagaita wuta na sa'o'i 32 bayan shafe shekaru suna yakar juna. Vladimir Putin ya ce an yi haka ne saboda Easter.
Tsohuwar jakadiyar Pakistan, Maleeha Lodhi ta yabawa matakin gwamnatin Donald Trump na sanya mataimakin shugaban kasa a tawagar tattaunawa da Iran.
Ministan harkokin wajen kasa mai tsarki, Faisal bin Farhan Al Saud ya sami tattaunawa da wasu takwarorinsa na kasashen Gabas ta Tsakiya ciki har da Iran.
Shugaban shirin nukiliyan Iran ya bayyana cewa ba zai yiwu kasar ta dakatar da sarrafi sinadarin Uranium kar yadda Amirka ke bukata ba, ya fadi dalilai.
Jakadan Iran a Pakistan, Reza Amiri Moghadam ya bayyana cewa kasarsa za ta tura tawaga zuwa birnin Islamabad domin tattaunawa da Amurka/Isra'ila.
Kasar waje
Samu kari