Jam'iyyar APC
Wani jigo a jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya, Alwan Hassan ya bayyana damuwa game da asarar da za su yi bayan sauya shekar Rabiu Kwankwaso zuwa ADC.
Tsohon shugaban APC, Abdullahi Ganduje ya yi magana bayan ganawa da shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu a Abuja. Tinubu ya gana da Muhammad Badaru Abubakar.
A labarin nan, za a ji cewa ADC mai hamayya da jam'iyya mai mulki ta sanar da cewa adadin mutanen da ke rajista ya yi tashin gwaron zabo daga sauya shekar Kwankwaso.
Jam'iyyar ADC ta zargi gwamnatin Bola Ahmed Tinubu da yunkurin tarwatsa jam’iyyar bayan sauya sheƙar Rabiu Musa Kwankwaso wanda ya yi murabus daga NNPP.
Majalisar Tarayya ta girgiza a yau Talata yayin da yan majalisu 27 suka sauya sheka zuwa jam'iyyun ADC, APC, da Accord domin fuskantar zaben 2027 dake tafe.
A labarin nan, za a ji cewa Shugaban hukumar KASA a Kano, Kabiru Dakata ya bayyana cewa sauya shekar Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ba zai girgiza su ba.
Rahotanni sun ce Sanata Ibrahim Lamido daga jihar Sokoto na shirin ficewa daga jam'iyyar sakamakon sabanin da ke tsakaninsa da shugabancin jam’iyya.
A labarin nan, za a ji cewa Sanata Kawu Sumaila da wasu daga cikin yan majalisar Kano sun yi taro inda suka bayyana matsalarsu da gwamnatin Kano.
Tsohon mataimakin gwamnan Kano, Nasiru Yusuf Gawuna ya sanar da ficewa daga jam'iyyar APC yana shirin shiga ADC. Gawuna ya ziyarci Rabiu Musa Kwankwaso a Kano.
Jam'iyyar APC
Samu kari