Jam'iyyar APC
A wannan rahoton, rikicin cikin gida ya kunno kai cikin jam’iyyar APC reshen jihar Sokoto yayin da aka samu masu adawa da salon mulkin gwamna Ahmed Aliyu.
Rahotanni sun bankado yadda aka yi yarjejeniya da APC ta yi nasara a karamar hukumar Essien Udim a jihar Akwa Ibom domin shirin Gwamna Umo Eno kan zaben 2027.
Gwamna Ahmed Aliyu na jihar Sokoto ya ware makudan kudi har N95.4m domin gyaran masallatan Juma'a guda 87 duk da shan suka da yake yi kan wasu ayyuka.
Gwamnan jihar Ondo, Lucky Orimisan Aiyedatiwa ya kori daga mataimakansa na musamman. Gwamnan ya kori hadimin ne bisa zargin neman cin hancin N30m
Wani babban jagora a jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ya bukaci Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya yi murabus daga mukaminsa na shugabancin jam'iyyar.
Daruruwan ‘ya’yan jam’iyyar New Nigeria People’s Party (NNPP) a jihar Kano sun koma All Progressives Congress (APC) ta hannun Sanata Barau Jibrin.
Gwamnatin Kwara ta rugurguza babban ginin kusa a APC cikin dare. Bukola Saraki ya ce akwai siyasa a cikin rusa ginin da aka yi. Kusa a APC ya ce bai karya doka ba.
Tsohon mataimakin shugaba APC na Arewa maso Y?amma, Salihu Lukman ya ce kayar da Shugaba Bola Tinubu a zaben 2027 zai zama abin wahala ga 'yan siyasar adawa.
Yayin da ake shirye-shiryen zaben 2027, Gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule ya shawarci jiga-jigan APC su hada kai wurin samun nasara a zaben kananan hukumomi.
Jam'iyyar APC
Samu kari