Daurin Aure
Wani mutumin kirki mai suna Ajay Munot ya bai wa diyarsa kyauta wacce ba a taba bayarwa ba a matsayin kyautar aure.Ya gina gidaje casa'in inda ya bayar kyauta.
Daya daga manyan fitattun malaman kungiyar Izala, Sheikh Abubakar Giro Argungu, ya bayyana cewa mafi yawan yan Najeriya ba su da rikon amana kuma ba gaskiya.
Amarya Hannaru Yahaya ta rasu bayan an daura auren ta da masoyin ta Isyaka Yusuf kafin a kai ta dakin mijinta. Lamarin ya auku a ranar Asabar da ta gabata ne.
Wani saurayi da ake wa take da kyakkyawa ɗan ƙasar Brazil, Arthur O Urso, ya jafa tarihi, inda ya auri mata 9 a rana ɗaya bayan matarsa ta farko da ya aura.
Kakakin majalisar dokokin jihar Oyo zai angonce da kyakkyawar budurwarsa, wanda aka shirya za'a gudanar daga 25 ga watan Nuwamba zuwa 27 ga watan Nuwamba .
A cikin bdiyon liyafar auren, an gano angon yana rawa tare da mahaifiyarsa inda ya dunga zubar da hawaye, inda ita kuma ta dunga share masa tare da taya shi.
Rundunar 'yan sandan jihar Delta ta kama wani direban keken adaidaita, wanda ake shirin daura ma aure a ranar Asabar, 13 da watan Nuwamba, kan laifin fashi.
Esther Bamiloye mai shekaru 55 ta shiga daga ciki tare da angonta, Isaac Bakare mai shekaru 62 bayan shafe tsawon lokaci tana jiran tsammani da ikon Allah.
Lamarin aure batu ne da ke tsakanin mata da miji amma wani ango ya kasa zuwa dakin amaryarsa har sai da iyayensa da surukansa suka yi masa rakiya har kan gado.
Daurin Aure
Samu kari