Daurin Aure
An samu sabani tsakanin dangin amarya da ango kan wani lamari da ya taso cikin gaggawa. An ce iyayen amarya sun ta da bore bayan ganin yadda gidan ango yake.
Kamar yadda muka saba ranar Juma'a, Legit Hausa kan kawo fatawowi da tsokaci Malamai kan wasu mas'alolin addini da suke shigewa mutane kuma ake bukatan bayani.
Tsohon dan majalisar dokokin Kano, Hon. Abdulmumin Jibrin, ya bayyana cewa ko kadan babu laifi idan mutum ya dage kan auren wanda suke a aji guda a rayuwa.
Wata amarya ta hana babbar kawarta halartan shagalin bikin aurenta bisa zargin cewa yan caba adon da yafi nata wanda zai kuma ja hankalin mutane fiye da nata.
Mutane da dama sun samu damar halartar daurin auren diyar tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Ibrahim Shekarau. Kwankwaso bayar da auren diyar sanatan ga manema.
Tagwayen Asali, fitattun tagwaye masu kama daya na arewacin Najeriya, sun shirya tsaf domin angwancewa da wasu tagwayen mata a rana daya. Sun sanar da kansu.
Mutum mafi tsawo a tarihin duniya, Sultan Kosen ya nufi kasar Rasha don nemo matar aure wacce za ta haifa masa yara. A farkon watan Disamba Kosen ya tafi Moscow
Daura, jihar Katsina - JaridarDaily Nigeria na ruwaito cewa Mai Martaba Sarkin Daura, Faruk Umar Faruk, ya yi sabuwar Amarya, Aisha Iro Maikano, a ranar Asabar.
Wani mummunan hatsarin mota da ya auku a jihar Bayelsa ya lakume rayukan iyaye da kuma yan uwan wani Ango yayin da suke kan hanyar komawa gida daga wurin aure.
Daurin Aure
Samu kari