Daurin Aure
Zagabe Chiluza, fitaccen fasto ne daga gabashin Congo, ya bar mutane baki bude bayan ya auri mata hudu a rana daya duk da yana da mata daya da ya fara aure.
A kalla mutane biyar ne cikin baki da suke dawowa daga bikin daurin aure na gargajiya a Anambra a daren ranar Litinin ne suka fada hannun yan bindiga. DSP Tooch
A cikin ranakun karshen mako, tsohon gwamnan jihar Anambra kuma dan takarar shugaban cin kasa, Peter Obi, ya aurar da diyarsa mai suna Gabriella ga masoyinta.
Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa babban Malamin addinin Musulunci ne mazaunin jihar Kano wanda ya fi shahara wajen bayani kan mas'alolin rayuwa da zamantakewa.
Rikicin kafin aure ya tilasta wata matashiyar yar Najeriya, Ada Uburu ta soke aurenta da masoyinta David Okike ana saura kwanaki uku kacal a daura masu aure.
Wasu yan bindiga da ake tsammanin masu kisan kai ne sun halaka wani ɗan kasuwa ɗan asalin jihar Ebonyi ranar Litinin da daddare a gaban budurwar da zai aura.
Ademola Adebusoye da masoyiyarsa, Titilope Adebusoye, sun yi aure a 2020 a Legas, sannan ya bayyana farincikinsa na yadda suka yi dan kwarya-kwaryar shagalin.
Watakila mijinki na kusa dake amma baki sani ba. Wata budurwa ta cire tsoro ta yi abinda ya dace, ta ga saurayi ya mata, ta nuna tana so sannan ta aure shi.
Wasu hotunan kafin aure na wata yar Najeriya da Angonta ɗan gajere, ya ja hankalin yan Najeriya a kafafen sada zumunta, mutane sun tofa albarkacin bakinsu.
Daurin Aure
Samu kari