Daurin Aure
Bayan kwashe tsawon shekaru tana jira, wata mata 'yar Najeriya mai shekaru 52 ta hadu da abokin rayuwarta kuma sun shige daga ciki a wani kayataccen bikinsu.
Jarumi kuma mawaki a Kannywood, Lilin Baba, zai auri jaruma Ummy Rahab a ranar 18 ga watan Yuni da muke ciki, hakan ya kawo karshen jita-jitar da ake yaɗawa.
Mabiya shafukan soshiyal midiya sun cika da mamaki bayan bayyanar wani bidiyo inda amarya ta yiwa angonta budar kai sabanin yadda aka saba a al’adar Bahaushe.
Wani matashi dan Najeriya ya dauki matar sa baturiya domin gabatar da ita ga iyayensa kuma sun karbeta hannu bibbiyu, an kuma yi biki irin na al’adar Yarbawa.
Wata ‘yar Najeriya mai suna Lydiv Ogbansiegbe ta bayyana cewa akwai wata natsuwa ta musamman da ke samun mutum idan ya hadu da wanda ya ke so. Lydiv ta wallafa
Rahoto ya bayyana cewa wani dan Najeriya ya rabu da budurwarsa bayan ta ki shan ruwan a kofin da da ya debo ya bata duk da kai ruwa rana da suka a kan haka.
Wasu iyaye yan Indiya sun kai karar dansu kotu saboda ya kasa haifa masu jikoki. Sun nemi a biya su diyyar naira miliyan 270 ko ya haifa masu jika a shekara.
A ranar Laraba, wani manomi, Williams Famuyibo ya bukaci wata kotun Mapo mai daraja ta daya da ke zama a Ibadan da ta raba aurensu mai shekaru 32 da matarsa aka
Tsohon gwamnan jihar Zamfara, Sanata Sani Yerima, a ranar Talata ya bayyana cewa babu dokar Najeriya da ta kayyade yadda da kuma lokacin da mutum zai yi aure.
Daurin Aure
Samu kari