Daurin Aure
Surayya Sule Lamido, diyar tsohon gwamnan jihar Katsina, Sule Lamido, zata amarce da rabin ranta, Yazid Shehu Fulani. Yazid Shehu Fulani shi ne Turakin Zamfara.
Yawanci idan ana shagulgulan aure ba a damu da baiwa amare abinci ba a wannan rana inda aka fi damuwa da baki. Wata amarya ta yiwa kanta fada ta nemi abinci.
A bidiyon, an bayyana cewa ma'auratan sun yi auren gargajiya a ranar 26 na Mayu, daga bisani bayan kwanaki biyu suka yi na coci, kwana 12 bayan nan ya rasu.
Ruqayya Aminu Bayero, kyakkyawar diyar sarkin Kano, Mai martaba Aminu Ado Bayero, na shirin amarcewa da angonta Amir Kibiya a ranar Juma’a, 2 ga watan Satumba.
Wani matashi dan Najeriya mai suna Sufiyanu Abubakar Salihu na shirin angwancewa da Fatima Ibrahim Kani, kanwar budurwarsa wacce ta rasu a cikin makon jiya.
An dai hasko angon zaune kan kujerar da aka tanada na musamman don su hannunsa a kan kuncinsa ya yi zurfi a duniyar tunani yayin da amarya ke tikar rawanta.
Wata yar kasuwa, Asiata Oladejo, ta roki kotun gargajiya da ke zamanta a Mapo, Ibadan Jihar Oyo, ta warware aurenta saboda mijinta, Abidemi, ya tsere ya bar ta
Wata babban kotun shari'a da ke Tsafe, a karamar hukumar Tsafe na Jihar Zamfara a ranar Talata ta raba auren shekaru 23 tsakanin wani mutum Musa Tsafe da jikars
A cikin wani bidiyo da ya yadu a shafukan soshiyal midiya, an gano amaryar zaune da angonta a waje na musamman da aka tanada don su sai uwargida ta rungume su.
Daurin Aure
Samu kari