Daurin Aure
Garin Maiduguri, babban birnin jihar Borno ya cika ya tumbatsa a ran Asabar yayin da manyan masu fada aji suka halarci daurin auren yar Sanata Kashim Shettima.
An gano Gwamna Babagana Zulum da wani jami’in tsaro suna ta kokarin ganin mutane sun buda don a samu hanyar wucewa a wajen daurin auren diyar Kashim Shettima..
A ranar Asabar, 30 ga watan Yuli ne aka daura auren Fatima Kashim Shettima da angonta Sadiq Ibrahim Bunu. Sanata Kashim Shettima ya sanyawa diyarsa albarka.
An gudanar da shagalin biki na karshe wato ‘budan kan amarya’ Yacine Sheriff wacce aka daura aurenta da angonta Shehu Umaru Yar’adua tun a karshen makon jiya.
Wata amarya da angonta da suka rasa rayukansu shekaru 30 da suka gabata sun yi aure a wani gagarumin bikin kece-raini wanda ya samuu halartar 'yan uwansuu.
A bidiyoyin da hotunan, sarkar ta yi zaman dirshan a wuyanta inda ta sauko har zuwa kirjinta yayin da ta saka awarwaro suma masu matukar birgewa da kayatarwa.
Wasu abokan ango sun rikirkita yan mata a shafukan soshiyal midiya saboda tsantsar haduwarsu, wasu sun nuna sha'awarsu a kan wani da ke sanye da bulun kaya.
Za a daura auren dan takarar mataimakin shugaban kasar Najeriya, Kashim Shettima da dan tsohon ministan Abuja, Ibrahim Bunu a ranar Asabar, 30 ga watan Yuli.
Ana ci gaba da gudanar da shagulgulan bikin diyar tsohon shugaban hafsan sojoji na Najeriya, Laftanal Janar Tukur Buratai mai ritaya. An yi Babur Day a jiya.
Daurin Aure
Samu kari