Daura
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nuna matsuwarsa na son mika mulki a ranar 29 ga watan Afrilu tare da komawa mahaifarsa wato garin Daura da ke jihar Katsina.
Muhammadu Buhari ya kada kuri’arsa a garin Daura, ya yi kira ga jama'a. Shugaban ya yi tir da ‘yan siyasar da suke amfani da kudi wajen sayen kuri’un mutane.
Za a samu labari cewa Zababben Shugaban Kasa, Bola Ahmed Tinubu, ya gana da Shugaba Muhammadu Buhari a mahaifarsa ta Daura da ke Jihar Katsina a yau dinnan.
Kashim Shettima ya roki Daurawa su zabi Jam’iyyar APC a zabe mai zuwa da za ayi, ya ce idan APC ta sha kasa, mutanen Garin Daura sun ci amanar Muhammadu Buhari
Tanko Yakassai, ya gargadi yan arewa su yi watsi da kiran da Sarkin Daura, Alh. Umar Farooq Umar da tsohon ministan noma, Zango suka yi na cewa a zabi yan arewa
Sarkin Daura ya yiwa Ministocin gwamnatin Buhari biyu; Sunday Dare da Timipre Sylva nadin sauratar Hausa bisa gundunmuwar da suke badawa wajen cigabar kasa.
Ganin babu manyan asibitoci a kaf yankin Kudancin Jihar Katsina, ‘yan majalisa sun ce a fasa gina asibitin FMC a garin Daura, yankin da Shugaban kasa ya fito.
A yau babu asibitocin tarayya a jihohi 15 irinsu Kano, Kaduna, Sokoto, Borno, Akwa-Ibom, Edo, Anambra, Ebonyi. Yanzu kuma gwamnati za ta gina wani a Daura.
Kwanan nan aka ji labari tsohon Gwamnan Bayelsa ya samu sarautar Sarkin Kudu Hausa a Daura. Sarkin Daura Ya Ba Ƙaramin Ministan Mai Sarautar Sarkin Kudun Hausa.
Daura
Samu kari