Dandalin Kannywood
A ranar Asabar, 30 ga watan Disamba, 2023, Netflix zata fara hasaka fitaccen fim ɗin nan na Hausa, Mati a Zazzau, wanda Jaruma Rahama Sadau ta shirya.
Daga kan Kamal Aboki har zuwa Aminu S. Bono, Legit Hausa ta yi nazarin wasu jaruman Kannywood da suka riga mu gidan gaskiya a 2023, mutuwarsu ta girgiza jama'a.
Jarumar Kannywood da Nollywood Rahama Sadau ta cika shekaru 30 da haihuwa, ta yi kalamai masu ratsa zuciya. An haifi jarumar a ranar 7 ga watan Disamba 1993 a Kaduna
Khadija Mainumfashi ta ba da hakuri bayan shugaban hukumar tace fina-finai, Abba Al-Mustapha ya sanar da haramta mata shiga duk harkokin Kannywood.
Darakta kuma furodusa a masana’antar shirya fina-finai ta Kannywood, Abdul Amart Mai Kwashewa, ya saya wa iyalan marigayi Aminu S. Bono gidan zama.
Jaruma Saudat ta ce akwai mata da ke shiga Kannywood don tallata kansu ga manyan mutane, sannan ta zargi wasu manya a masana'antar da yi wa sabbin zuwa kan ta waye.
Fitacciyar jarumar masana’antar shirya fina-finai ta Kannywood, Aisha Humaira, ta yi alkawarin biya wa marigayi Aminu S. Bono dukkan bashin da ake bin sa.
Jama'a sun yi wa fitaccen jarumin masana’antar shirya fina-finai na Kannywood, Ali Nuhu, wanki babban bargo kan taya Nasir Gawuna murnar nasara a kotun daukaka kara.
Shahararriyar jarumar fina-finan masana'antar Kannywood, Aisha Najamu ta bayyana cewa ba za ta taɓa fitowa a fina-finan da suka ci mutunci al'adar Hausawa ba.
Dandalin Kannywood
Samu kari