Dandalin Kannywood
A wani bidiyo da jaruma Umma Shehu ta wallafa a shafinta na Instagaram, an gano ta tare da diyarta mai suna Amira suna rawa tare da rera wata wakar Turanci.
Hauwa Abubakar, da aka fi sani da Hauwa Waraka a Kannywood, ta ce mutane da dama za su tsinduma jarumai a wuta idan suna da dama. Waraka, wacce ta bayyana hakan
Ta tabbata cewa jaruma Fatima Abdullahi wacce aka fi sani da Fati Washa ce zata maye gurbin jaruma Nafisa Abdullahi a cikin shiri mai dogon zango na Labarina.
Labarin da Legit.ng Hausa ke tattaro a halin yanzu shine jaruma Amina Lawan wacce aka fi sani da Raliya a shirin Dadin Kowa za ta amarce da angonta Habibu.
A wata wallafa da mawakin ango Lilin Baba yayi a shafinsa na Instagram, ya zuba zankada-zankada hotunan shi tare da kyakyawar amaryarsaa jaruma Ummi Rahab.
Wani ma'abocin amfani da kafar sada zumunta ta Twitter ya wallafa hoton jaruma Rahama Sadau sanye da sarkar kafa inda ya bukaci karin bayani kan sarkar kafar.
Dandazon jama’ar Musulmi sun halarci jana’izar babban daraktan masana’antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood, Nura Mustapha Waye a yau dinnan 3 ga wata.
Labarin rashin.lafiyar Alkalin Kotun Musulunci da ke zamanta a Magajin Gari Kasuna ya kawo tsaiko a cigaba da zaman shari'ar na yau Talata, an ɗage zuwa Agusta.
Jami'an hukumar yan sandan farin kaya, DSS, sun kama mawakin Hausa, Sarfilu Umar Zarewa wanda aka fi sani da Sufin Zamani. Kungiyar masu fina-finai ta MOPPAN ce
Dandalin Kannywood
Samu kari