Dan Wasan Kwallon Kafa
Za a ji labari ‘Dan kwallon Duniya Neymar Jr. da Mahaifinsa da Shugabannin Barcelona za su fuskanci kuliya a game da sayen shi da aka yid aga Santos a 2013.
Akwai jita-jitan cewa Cristiano Ronaldo yana neman kai da Manchester United ko ana neman kai shi. Bayern Munich ta zama Kungiya ta biyar da ta ki karbarsa.
Ingila - Dan wasan kwallon kafar Manchester United Paul Pogba ya sake komawa tsohouwar clob dinsa na Juventus a farashin fam miliyan €80m yayin da wa’adin sa n.
A kwanan nan ne aka dauki bidiyon wata budurwa ‘yar Najeriya, inda ta yadu a shafin Instagram tana buga wasan kwallon kafa daidai iyawarta a wani salo na daban.
R-Kelly zai shafe shekara 30 a gidan maza, kotu ta zama gatan yara da ‘yan matan da R-Kelly ya rika kwanciya da su, ko ya yi sanadiyyar da aka yi lalata da su.
Za a ji labari na wasanni, Kasashe uku suka yi tarayya domin daukar nauyin ‘World Cup’ na shekarar 2016. Wadannan kasashe sun hada da Amurka, Kanada da Mexico.
Za a ji yadda sabon Koci ya shiga tarihi, Najeriya ta doke kasar Sao Tome da ci 10–0. Super Eagles sun yi wa ‘Yan wasan Sao Tome cin kaca, za a dade ana labari.
Ahmed Musa, fitaccen dan wasan kwallon kafan Najeriya ya tallafawa wasu dangi tare da sanya dansu a makaranta yayin da ya gano yadda suke rayuwa a cakwalkwali.
Bruno Ferndades ya yi hadarin mota a kan hanyar zuwa fili, sannan Daya daga cikin jariran da Budurwar Cristiano Ronaldo, Georgina Rodriguez ta haifa, ya mutu.
Dan Wasan Kwallon Kafa
Samu kari