Dan Wasan Kwallon Kafa
Jorge wanda yake mahaifi a wajen fitaccen dan wasan kwallon kafa Lionel Messi ya bayyana cewa tauraron dan nashi zai cigaba da zama a Barcelona har zuwa karshen
Kyaftin din kulob din Real Madrid kuma mai tsaron bayan su, Sergio Ramos, ya ce ya tabbata Messi ya cancanci a bashi dama ya tsara rayuwar shi, amma kuma yana..
Kokarin da Messi yake yi na barin Barcelona ya canja salo yayin da kulob din yayi barazanar cewa matukar dan wasan ya kammala yarjejeniya da Manchester City...
A bana, Bayern Munchen ce ta zama zakara a gasar Turai a 2020. Mun tsakuro jerin kulobs din ake ganin sai an yi da gaske za ayi waje da su a shekarar 2021.
Hukumar La-liga ta Sifen ta bada sharadin da Messi zai iya barin Kungiyar Barcelona. Har yanzu an gaza shawo kan Lionel Messi na cigaba da zama a kungiyarsa.
Rundunar 'yan sanda a gabashin kasar Uganda ta sanar da cewa hasken walkiya ya hallaka yara goma yayin da jama'a ke fakewa bayan an saki wata babbar tsawa sakam
Mun ji cewa Lionel Messi ya yi magana da shararren Kocin Ingila domin sauya-sheka. Lionel Messi ya yi magana da Pep Guardiola, ana tunanin zai koma Ingila.
Kokarin da Messi yake yi na barin kulob din Barcelona ba akan kudi bane, saboda fitaccen dan wasan na kasar Argentina ya tara kudin da zai iya ciyar da kanshi..
A yau ne ‘Dan wasa Messi ya ki halartar atisaye da Barcelona bayan ya bukaci barin kulob. Messi ya yi kwanciyarsa a gida, ya ki zuwa filin wasan Barcelona.
Dan Wasan Kwallon Kafa
Samu kari