Cutar Coronavirus
Femi Adesina ya ce zuwa yanzu shugaban Najeriya Muhammadu Buhari lafiya lau yake. Adesina yace COVID-19 ya nuna cewahadiman shugaban kasa mutane ne kamar kowa.
Gwamnatin Najeriya ta dakatar ayyukan taro a yankunan Abuja saboda ballewar cutar Korona. Wannan na zuwa ne yayin da cutar Korona ta kara yawa a birnin Abuja.
Gwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasiru El-Rufai ya bayyana yadda 'yan jiharsa za su cika wani tallafin gwamnati domin su sami tallafi cikin gaggawa. Ya yi bayani.
Hukumar kula da yaduwar cututtuka ta kasa, (NCDC), ta tabbatar da cewa ta gano ƙarin mutum uku ɗauke da sabon nau'in cutar COVID-19 na Omicron a Najeriya .
Masana a kasar waje sun bayyana annobar Korona a nan gaba za ta kara tunkaro duniya, inda masana suka bayyana cewa, duniya ya kamata ta kasance cikin shiri.
Tun bayan bullar cutar Korona nau'in Omicron, an samu kasashen da suka sanya wa baki takunkumi domin dakile shigar cutar kasashensu. Saudiyya ta dakatar da 14.
Daraktan cibiyar NCDC mai kula da cututtuka masu yaduwa ya bayyana yadda cibiyar ke aiki a bayan fage don yakar cutar kwalara a Najeriya, inda ya bayyana alkalu
Kasar Kanada ta sanya Najeriya cikin jerin kasashen da ta sanya wa takunkumi biyo bayan bullar sabuon nau'in Korona. An bayyana wasu kasashe 10 daga cikin jerin
A ranar Alhamis, Kasar Birtaniya ta zama kasa ta farko a duniya da ta amince da fara baiwa masu cutar Korona sabon maganin da aka kirkira, hukumar lura da magun
Cutar Coronavirus
Samu kari