Dan takara
Michael Achimugu ya yi bayanin irin alakarsa da ‘dan takaran PDP, Atiku Abubakar da ya tonawa asiri, yake cewa akwai wasu sirrin da Duniya ba ta san da su ba.
Idan Dan Nwanyanwu ya zama Shugaban Najeriya, farashin fetur zai ragu. ‘Dan takarar ya dauki alkawarin gina matatun man fetur tun a watanni shida na farko.
Bola Tinubu ya yi kaca-kaca da Naja’atu Mohammed, wanda ta ajiye kujerarta, ta koma wajen Atiku Abubakar. APC ta maidawa Naja’atu martani ta bakin Mahmud Jega.
Bata-gari sun kai wa Peter Obi hari a Jihar Shugaban Kasa yayin da ya je yakin zabe, an bukaci jami’an tsaro su binciki lamarin saboda gudun haka ta sake faruwa
Jam’iyyar NNPP ta na zargin ‘ya ‘yan APC da ruguza fastocin ‘yan takaranta na 2023. NNPP ta ce abin mamaki ana siyasa da gaba a karkashin Gwamnatin Farfesa
Wani Jagora na Jam’iyyar PDP ya ce Atiku Abubakar zai ci kuri’u sosai a Kudu, ya kawo wasu Jihohin da PDP za ta lashe ko ta bi bayan LP a zaben shugaban kasa.
Jami’ar Jihar Kaduna ta KASU, ta rasa Farfesa Aminu Yusuf Usman bayan jiya. Rabiu Musa Kwankwaso ya bayyana alakarsa da Masanin tattalin arzikin da ya rasu.
Gwamna Nyesom Wike ya maida martani saboda dakatar da wasu ‘Yan PDP. Wike ya nuna cewa shugabannin jam’iyyar PDP sun saba doka, kuma zai kai kara a gaban kotu.
Wata kungiya ta masu neman ceto ‘Yan Arewa ta aikawa Rabiu Musa Kwankwaso cewa ya fasa takara domin da wahala NNPP ta kai labari, zai fi kyau a zabi PDP a 2023.
Dan takara
Samu kari