Babban bankin Najeriya CBN
Goodluck Jonathan ya fadi dalilin dakatar da Muhammadu Sanusi II a CBN. Jonathan ya ce an shigar da korafi kan kudin da gwamnan yake kashewa a bankin CBN.
Sarkin Kano, Muhammad Sanusi II ya yiwa tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan martani kan tsige shi daga gwamnan CBN. Sanusi II ya ce ba shi da haushin kowa.
Darajar kudin Najeriya ta kara faduwa a farashin gwamnati da kasuwar fayan fage ta ƴan canji ranar Laraba, 25 ga watan Satumba, 2024, Dala ta koma N1,9l680.
Babban Bankin Najeriya na CBN ya zargi tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari da lalata tattalin arzikin Najeriya. CBN ya ce Buhari ya ruguza tattalin arziki.
Babban bankin Najeriya CBN ya ce man feturin matatar Ɗangote zai taka muhimmiyar rawa wajen daidaita farashin sufuri da sauke farashin abinci a ƙasa.
Bankin CBN zai yi sanadiyyar da gwamnatin tarayya za ta samu biliyoyi na kudin shiga. Harajin tsaron yanar gizo zai kawowa Najeriya Naira biliyan 50 a 2024.
Babban bankin Najeriya na CBN ya dawo da harajin tsaron yanar gizo ga yan Najeriya.CBN zai rika karbar O.005% yayin hulda da bankuna ta yanar gizo wajen yan kasa.
Bankin FCMB da hadin guiwar Gidauniyar Tulsi Chanrai sun warkar da masu matsalar ido 150,000 a jihar Kebbi wanda aka yi wa aiki kyauta domin samun lafiya.
Fadar shugaban kasa ta fito ta musanta rahotannin da ke yawo masu cewa Shugaba Bola Tinubu ya umarci gwamnan CBN, Yemi Cardoso ya yi murabus daga mukaminsa.
Babban bankin Najeriya CBN
Samu kari