Gwamnatin Buhari
A 2023 ne gwamnati za ta daina biyan tallafin fetur. Mai girma Ministar tayi wannan bayani a wajen taron NESG, wannan mataki zai jawo litar mai ya zarce N400.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya isa birnin tarayya Abuja bayan kwashe makonni biyu a birnin Landan inda ya tafi ganawa da Likitoccinsa kamar yadda ya saba.
Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana yadda tattaunawarsa da Sarkin Ingila, Charles III, ya gudana a ziyarar da ya kai masa ranar Labara a fadar Buckhingham.
Shugaban kasar Najeriya, Muhammadu Buhari, ya bayyana a Landan cewa tattalin arzikin Najeriya zai amfana matuka da sauya fasalin Naira da za'ayi a watan Disamba
Kasar Najeriya ta yi fama da ambaliyar ruwa a bana lamarin da ya jefa mutane da dama cikin tasku musamman ma manoma wadanda suka yi asarar albarkatun gonarsu.
Ministan harkokin cikin gidan Najeriya, Rauf Ogbeni Aregbesola zai hadu da Gwamnoni. Ministan ya dade yana kuka kan yadda ake tsare dubban mutane a kurkuku.
Wasu ‘Yan Majalisa sun bukaci Shugaban kasa ya sauke Minista daga Kujerarta. Sadiya Umar Farouq ta tsokano fushin Majalisa ne a game da batun ambaliyar ruwa.
Yusuf Idris, kakakin jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a jihar Zamfara ya bayyana cewa shugaban kasa Buhari ya yi abun da ba a taba yi ba a tarihi.
Gwamnatin tarayya za ta gabatar da sabon kundin kasafin kudi. Dalili shi ne Naira tana cigaba da karyewa sannan kaya su na kara tsada. gangar mai zai iya sauka.
Gwamnatin Buhari
Samu kari