Gwamnatin Buhari
Kungiyoyin yakin neman zaben jam'iyyar APC a jihhar Ondo sun lashi takobin cewa zasu yi iyakan kokarin don ganin wani dan Arewa bai gaji Shugaba Buhari ba.
Jirgin Shugaba Muhammadu Buhari , Airforce 001, ya dira birnin Landan, kasar Birtaniya lafiya cikin daren Talata, 1 ga watan Nuwamba, 2022 don ganin Liktita.
Bankin CBN ya lalata takardun Naira na kimanin N6, 000, 000, 000, 000. Kudin da aka kashe domin ayi waje da wadannan kudi daga yawo a hannun jama’a ya kai N3bn.
Ana bincike kan wasu kudi da ma’aikatu suka batar a Majalisa. Sakamakon binciken ya nuna an cire fiye da N2bn da sunan ma’aikatar shari’a, amma babu labarinsu.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya jagoranci wani taron gaggawa da manyan hafsoshin tsaro na kasa a kan lamarin tsaro a yau Litinin, 31 ga watan Oktoba, a villa.
Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana cewa yana goyon bayan babban bankin Najeriya CBN wajen sauya fasalin Naira dari bisa dari. A cewar shugaban kasa, Najeriya
An yi albishir da cewa kayan yakin da Najeriya take sauraro daga Turkiyya za su iso, wannan yana cikin yarjejeniyar da aka yi alkawari a shekarar da ta wuce
Kingsley Moghalu ya yabi Gwamnan CBN a kan maganar sake buga takardun N200, N500 da N1000 kuma yace CBN yana da damar buga kudi ko ba da sanin Ministar kudi ba
Sheikh Ahmad Gumi ya caccaki kokarin babban bankin Najeriya na sauya wasu takardun Naira inda ya kwatanta lamarin da halaka kai ta fannin tattalin arzikin kasa.
Gwamnatin Buhari
Samu kari