Shugaba Muhammadu Buhari Ya Dawo Gida Bayan Makonni 2 A Landan

Shugaba Muhammadu Buhari Ya Dawo Gida Bayan Makonni 2 A Landan

Shugaba Muhammadu Buhari ya dawo Abuja daga birnin Landan inda ya tafi ganin Likita tsawon makonni biyu.

Jirgin Shugaban kasa ya dira tashar jiragen kasa da kasa ta Nnamdi Azikwe, yan mintunan da suka gabata.

Asali: Legit.ng

Online view pixel