Gwamnatin Buhari
Mallam Garba Shehu, babban hadimin shugaban kasa kan harkokin midiya da yaɗa labarai, yace FG da babban banki basu yanke matsaya ba har kotun koli ta yi hukunci
Shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari, ya roki Sarkin hadaddliyar daular larabawa ya dagawa yan Najeriya kafa su rika samun shiga kasar Dubai shakatawarsrsu.
Gwamnatin tarayya ta mayar da martani mai zafi game da hukuncin da kotun koli ta yanke kan haramta hana amfani da tsaffin takardun Naira baya ranar 10 Febrairu.
Babban bankin Najeriya ya yi gum da bakinsa tun bayan cikar wa'adin da ya tsara 10 ga watan Fabrairu, lamarin da ya jefa da yawan yan Najeriya cikin ruɗani.
Babban bankin Najeriya ya gama duk wasu shirye shirye na cika aljihun yan Najeriya da sabbin takardun naira da sauya wa fasali kusan Tiriliyan ɗaya yau Litini.
Buba Galadima, jigo a jam’iyyar adawar nan ta New Nigeria People’s Party ya ce Gwamnatin Buhari ta tsige baffansa Hassan Albadawi daga mukaminsa kan canza kudi.
A jiya aka ji maganar akwai wadanda suka boye kudi gaskiya, Buba Galadima ya yarda da gwamnati. Akwai Gwamnan da ya boye fiye da Naira Biliyan 22 a gidansa
Gwamnatin jihar Neja ta shiga sahun wasu jihohin arewa da suka maka gwamnatin tarayya a gaban kotun koli a kan manufar babban bankin Najeriya na sauya Naira.
Batun canjin takardun kudi ya jawo Gwamnatin tarayya za tayi shari’a da Gwamnatin jihar Neja. Wani Gwamnan Arewa ya bi sahu, ya yi karar Gwamnati a kotun koli
Gwamnatin Buhari
Samu kari