Gwamnatin Buhari
Ganin halin da ake ciki a yau, Muhammadu Buhari zai zauna da duka tsofaffin shugaban kasa, an tsaida lokacin da Majalisar Kolin Najeriya za tayi zaman gaggawa.
Za a ji labari Muhammadu Buhari ba zai yi zama da Gwamnoni ba, ammashugaban kasar a yau ya hada da Gwamnan babban bankin CBN, Godwin Emiefele, da shugaban EFCC.
Bayan na jihar Ebonyi, an kai harin kisa kan tsohon ministan Buhari kuma dan takarar gwamnan jihar Cross River, Usani Usani Uguru, a hanyarsa ta zuwa mahaifarsa
Gwamna Abdullahi Umar Ganduje ya zargi Gwamnan CBN, Godwin Emefiele da sauya fasalin takardun naira saboda rashin cimma muradinsa na takarar Shugaban Kasa.
Shehu Sani ya yi kaca-kaca da gwamnan CBN da kuma manufarsa ta ganin daina amfani da kudade a hannun jama'a a wannan zamanin. Shehu Sani ya ce hakan bai yi ba.
Hukumar RMAFC mai alhakin yanka albashin ma’aikata da jami’an gwamnati na kokarin kara albashin da ake biyan shugaban kasa, mataimakinsa, Ministoci da Gwamnoni
Gwamnonin jam'iyya mai mulki ta All Progressives Congress APC zasu zanna da shugaba Muhammadu Buhari yau Juma'a domin tattanawa da shi kan lamarin Naira da mai.
Karbo ya jawo ana bin duk ‘an Najeriya bashin N220,000 a 2023, Muhammadu Buhari ya karbo aron Naira Tiriliyan 42, bashin Najeriya ya karu da 2.85% a watanni 3.
Alhaji Alhassan Ado Doguwa, shugaban masu rinjaye a majalisar wakilan tarayya kuma wanda ke wakiltar mazabar Tudun Wada da Doguwa a jihar Kano ya yi magana.
Gwamnatin Buhari
Samu kari