Bello Turji
A wannan rahoton sun bayyana cewa kasungurmin dan ta'adda, Bello Turji ya karbi harajin Naira miliyan 6 da ya dorawa mazauna Sardauna a jihar Sakkwato.
Mukaddashin hafsan sojoji a Najeriya, Laftanar-janar Olufemi Oluyede ya sha alwashin kawo karshen yan ta'adda gaba daya inda ya yiwa yan kasa alkawari.
Sheikh Ibrahim Aliyu Kaduna ya yi magana kan kofar-rago da rundunar sojoji ta yiwa yan ta'adda inda ya ce sun yi ta musu nasiha kan ayyukan ta'addanci.
Rundunar sojojin Najeriya ta rike wuta wajen lallasa mayakan yan ta'addan da ke karkashin jagorancin Bello Turji, inda aka shafe akalla kwanaki 4 ana yi.
Rahotanni sun tabbatar da cewa shugaban sabuwar kungiyar Lakurawa, Habib Tajje yana kokarin turawa Bello Turji sako kan ayyukan ta'addanci a jihar Sokoto.
Rahotanni sun tabbatar da cewa sojojin da yan Gatawa sun kaure da yan ta'adda karkarshin jagorancin Bello Turji da safiyar yau Talata a yankin Bakin Gulbi Sokoto.
Kwastam ta kama makamai da suka kai kusan darajar N10bn ana kokarin shigowa da su Najeriya a shekaru shida. Ana kokarin shigowa da su ga irinsu Bello Turji.
Karamin Ministan Tsaro, Bello Mohammed Matawalle, ya bayyana cewa dakarun tsaron kasar nan ba za su saurarawa yan ta’adda da masu taimaka masu ba.
A wani labarin, kasungurmin dan ta'adda, Bello Turji ya yi magana kan zargi da ake yi wa tsohon gwamnan Zamfara, Bello Turji da daukar nauyin ayyukansu.
Bello Turji
Samu kari