Jihar Bauchi
Iyalan marigayi Sheikh Idris Abdulaziz Dutsen Tanshi sun gargadi wandada suka sayi filaye su bayyana kafin 31 ga Janairu 2026, domin a yanka musu filayensu.
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a birnin Abuja ta bayar da beli ga kwamishinan kudi na jihar Bauchi a shari'ar da ake yi kan zargin daukar nauyin ta'addanci.
WikkiTimes ta ƙaddamar da shirin "Anas Aremeyaw Anas AI Fellowship" don horar da 'yan jaridar Arewa kan binciken hakar ma'adanai da fasahar AI a Janairu 2026.
Ministan Abuja, Nyesom Wike na gwabza rikici da 'yan siyasa masu rike da madafun iko. Yana rikici da gwamnonin Bauchi, Rivers, Oyo da sakataren APC na kasa.
Shugaban jam'iyyar PDP a jihar Bauchi, Samaila Adamu Burga, ya yi karin haske kan batun sauya shekar Gwamna Bala Mohammed zuwa jam'iyyar ADC mai adawa.
Sanata mai wakiltar Kudancin Bauchi a Majalisar dattawa, Shehu Buba Umar ya gina masallacin Juma'a, wurin sallar mata da Islamiyya domin taimakawa musulmai.
Kungiyar Kiristoci (CAN) a Bauchi ta kare Gwamna Bala Mohammed daga zarge-zargen daukar nauyin ta'addanci, tana mai jaddada zaman lafiya da hadin kai a jihar.
Jam’iyyar PDP a Bauchi ta karyata jita-jitar cewa Gwamna Bala Abdulkadir Mohammed na shirin ficewa zuwa ADC, tana kiran rahoton ƙarya da yaudara.
Rundunar ‘yan sandan Bauchi ta dakile yunkurin satar motar Toyota Hilux mallakar Majalisar Masarautar Bauchi a cikin birnin Bauchi bayan samun rahoto gaggawa.
Jihar Bauchi
Samu kari