Jihar Bauchi
Gwamnan Bauchi, Sanata Bala Mohammed, ya musanta zargin ta’addanci, yana cewa bai da alaƙa da ‘yan ta’adda kuma bai taɓa goyon bayan aikata laifi ba.
Wata tankar mai ta fashe a gidan man Dass da ke jihar Bauchi, inda aka yi asarar kadarori na miliyoyin Naira. Jami'ai sun kashe gobarar tare da shawo kan lamarin.
A labarin nan, za a ji cewa hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin Najeriya zagon kasa ta gurfanar da Yakubu Adamu, kwamishina a Bauchi gaban kotu.
Iyalan marigayi Sheikh Dahiru Usman Bauchi sun bayyana adadin mutanen da suka amfana da koyarwar marigayin. Sun ce ya koyar da jama'a masu tarin yawa.
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya sauya sunan jami'ar tarayya ta kimiyyar lafiya a Azare zuwa jami'ar Sheikh Dahiru Usman Bauchi wanda ya rasu a Bauchi.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya karrama marigayi Sheikh Dahiru Bauchi, inda ya rada wa jami'ar Kimiyyar Lafiya ta Azare sunan marigayi Malamin Tijjaniyya.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya shirya kai ziyarar ta'aziyya ga iyalan marigayi Sheikh Dahiru Usman Bauchi, hakan ya sa aka fara daukar matakai a birnin.
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya tashi daga Abuja zuwa Borno, Bauchi da Lagos, inda zai ƙaddamar da ayyuka, yin ta’aziyya da kuma hutun bikin Kirsimeti.
Gwamnatin jihar Bauchi ta yi kira da babbar murya ga jama'a ga ziyarar da shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu zai kai don ta'aziyyar Sheikh Dahiru Usman Bauchi.
Jihar Bauchi
Samu kari