Jihar Bauchi
Wani abin tashin hankali ya faru a wani wurin da ake hakar ma'adanai a jihar Bauchi, inda mata hudu suka mutu nan take bayan da kasa ta rufta kan su.
A cikin jihohin Najeriya 36 da ake da su, akwai wadanda suka fi sauran yawan fadin kasa. Daga ciki mun tattaro muku jihohi 13 wadanda suka fi yawan fadin kasa.
Wata kotu a jihar Bauchi ta garkame wani matashi, Yusuf Aminu a gidan yarin a shekaru uku saboda ya gaza biyan bashin naira miliyan 1.6 da ya karba a bankin FCMB.
Rundunar yan sandan Najeriya reshen jihar Bauchi ta yi nasarar kama wani dalibin jami'ar Abubakar Tafawa Balewa da ke Bauchi mai suna Mike Habila da bindigu.
Kotun Shari'ar Musulunci a Bauchi ta ba da umarnin kamo Malam Idris Abdul'aziz Dutsen Tanshi saboda kin mutunta umarnin kotun da ta bukaci ya gurfana a gabanta.
Babban lauya a Najeriya, Inibehe Effiong ya caccaki gwamnonin da suka samu nasara a Kotun Koli wadanda suka godewa Shugaba Tinubu da cewa abin takaici ne.
Gwamna Bala Mohammed na jihar Bauchi ya yi godiya ga 'yan jihar bayan ya samu nasara a shari'ar zabe a Kotun Koli a ranar Juma'a 12 ga watan Janairu a Abuja.
Gwamnan jihar Bauchi, Bala Mohammed, ya yi magana kan yadda ya shiga cikin wani yanayi kafin kotun koli ta zartar da hukunci kan shari'ar zaben gwamnan jihar.
Gwamna Bala Mohammed ya yaba wa Shugaba Tinubu kan irin bin doka da kuma rashin tsoma baki a hukuncin Kotun Koli da aka yanke jiya Juma'a a Abuja.
Jihar Bauchi
Samu kari