Atiku Abubakar
Atiku, Obi da El-Rufai sun amince su koma jam'iyyar ADC domin hada karfi da karfe da sauran 'yan adawa tare da fuskantar APC a zaben 2027 mai zuwa.
Tsohon sakataren gwamnatin tarayya, Babachir Lawal ya kore amfani da jam'iyyar PDP a haɗakar da ƴan adawa ke shirin yi don kawo sauyi a Najeriya.
Mataimakin shugaban kasa, Sanata Kashim Shettima, Atiku Abubakar, Aliko Dangote, Sarkin Musulmi, gwamna Umaru Bago, sun halarci taron zuba jari a Taraba.
Ministan ayyuka, Dave Umahi ya bukaci Peter Obi ya yi watsi da maganar hadakar 'yan adawa a 2027 ya mara baya wa Bola Ahmed Tinubu saboda cigaba.
Sanatocin PDP da ke Majalisar Dattawa sun bayyana cewa ba su adawa da shirin haɗa ƙawancen ƴan adawa domin kifar da gwamnatin Bola Tinubu a babban zaɓen 2027.
APC na kokarin janyo gwamnoni da shugabannin adawa da tayin mukamai, yayin da Atiku Abubakar ke kira da a kafa gamayya don kawar da Tinubu a zaben 2027.
Atiku Abubakar da Peter Obi sun musanta cewa sun riga sun cimma matsaya kan hadakar yan adawa a 2027, musamman kan cewa Obi zai zama mataimakin Atiku.
Yayin da zaben 2027 ke kara karatowa, ana zargin jam’iyyar APC na tuntubar gwamnoni na jam’iyyun adawa da alkawarin mukamai domin samun goyon baya.
Mataimakin shugaban matasan PDP na kasa, Hon. Timothy Osadolor ya ve matukar Atiku Abubakar, Peter Obi, Nasir El-Rufai ba su son rai ba, za su yi nasara.
Atiku Abubakar
Samu kari