Atiku Abubakar
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya buƙaci magoya bayansa su daina maida hankali kan masu haɗakar kayar da shi, yana mai cewa dukansu ƴan gudun hijirar siyasa ne.
Gwamnatin Adamawa ta ce sabuwar dokar masarautu ta shafi sarautar Atiku ta Wazirin Adamawa, amma mai magana da yawun gwamnan ya musanta cire shi.
Dan takarar shugaban kasa a 2023, Peter Obi ya sanar da cewa an rusa kamfanin dan uwansa a Legas. Obi ya ce babu wata katardar kotu da ta sa a rusa kamfanin
Gwamnatin jihar Adamawa karkashin Ahmadu Umaru Fintiri ta kawo dokar da ta cire rawanin Atiku Abubakar a matsayin wazirin Adamawa bayan shafe shekaru.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce akwai damuwa a tattare da mutumin da Bola Tinubu ya ce abokin Karatunsa ne.
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa watau INEC ta bayyana cewa ta samu takardun neman rijistar jam'iyyun siyasa amma babu ɗaya da ta cika sharudda.
Hakeem Baba-Ahmed ya shawarci Atiku ya janye daga takarar shugaban ƙasa, ya mai da hankali kan zama uban al'umma da kuma gina sabuwar jam'iyya mai adawa da APC.
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai ya yi magana kan hadin gwiwar da ake tattaunawa yanzu inda ya ce ba ta da alaka da kowace jam’iyyar siyasa.
Wasu 'yan siyasar Arewa ta Yamma sun gana da Atiku Abubakar tare da wasu 'yan Kannywood a Abuja. Sun tattauna maganar kayar da Bola Tinubu a zaben 2027.
Atiku Abubakar
Samu kari