Atiku Abubakar
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Alhaji Atiku Abubakar ya ce barazanar da aka yi wa tsohon gwamnan Anambra, Peter Obi barazana ce ga duka ƴan Najeriya.
Gwamnan jihar Ebonyi, Francis Nwifuru ya cika baki kan tazarcen shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu a zaben 2027. Ya nuna cewa babu wata hadaka da za ta hana hakan.
Dumebi Kachikwu ya yi zargin cewa haɗakar ADC na shirin bai wa tsohon ɗan takarar shugaban ƙasa, Alhaji Atiku Abubakar damar takara, Peter Obi na neman mafita.
Tsohon gwamnan jihar BenuwaI, Samuel Ortom ya ce ba ya tunanin haɗakar ƴan adawa watau ADC za ta kai labari, yana mai cewa shi da magoya bayansa suna nan a PDP.
Tsohon mataimakin shigaban ƙasa, Alhaji atiku Abubakar ya bayyana shirin zuwa har mazaɓarsa ya yanki katin jam'iyyar haɗaƙa watau ADC da kansa ba aike ba.
A labarin nan, za a ji cewa babban jigo a PDP, C.I.D Maduabum ya sanar da dalilansa na fice wa daga babbar jam'iyyar hamayya ta PDP zuwa hadakarADC.
Tsoguwar 'yar takarar gwamnan jihar Adamawa, Sanata Aishatu Dahiru Binani ta fice daga jam'iyyar APC. Sanata Binani ta koma jam'iyyar hadaka ta ADC.
Jam'iyyar ADC mai adawa a Najeriya ta caccaki gwamnatin Shugaba Bola Tinubu kan rabon mukaman da ta yi a baya-bayan nan. Ta ce ba da zuciya daya aka yi ba.
Fadar shugaban kasa ta yi martani wa ADC kan zargin siyasantar da rasuwar shugaba Muhammadu Buhari. Sunday Dare ya ce ADC ce me neman suna da rasuwar.
Atiku Abubakar
Samu kari