Atiku Abubakar
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya fuskanci suka daga Collins Osuagwu da ya janye daga takarar shugaban kasa a zaben 2027 da ake tunkara.
Babbar kotun tarayya mai zama a Abuja ta hana hukumar IKEC amincewa ko shiga tarukan jam'iyyar ADC na jihohi da tsagin Sanata David Mark ya shirya.
Shugaban jam'iyyar PRP a Najeriya, Hakeem Baba-Ahmed ya bayyana cewa shi ne sahihin shugaban PRP a Najeriya. ADC ta zargi APC da kunna rikicin PRP.
Atiku Abubakar ya yi gargadi kan shirin hana kamfen din 2027 a jihohin Arewa takwas da suka hada da Borno, Plateau, Bauchi, Benue, Niger, Sokoto, Kebbi, Kano.
Peter Obi da Rabiu Kwankwaso na kokarin hada tikitin hadin gwiwa a karkashin ADC tare da jan hankalin shugabannin Arewa su mara musu baya kafin zaben fidda gwani.
Gamayyar jam'iyyun adawa sun gudanar da babban taro a birnin Ibadan na jihar Oyo. 'Yan adawan sun cimma matsaya daya kan zaben shekarar 2027 da ake tunkara.
Tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo zai jagoranci taron 'yan adawa a Najeriya a Ibadan jihar Oyo. Kwankwaso da sauran yan ADC sun isa Ibadan.
Bisa ga tsarin zaben 2027, jam'iyyar ADC na fuskantar babbam kalubale na rashin shiga zabe matukar kotuk koli ta yi jinkirim yanke hukunci kan karar da ke gabanta.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya yi gargadi kan dokar zaben da ta shafi kirga kuri'a ko takardar zabe ba ta dauke da hatimin hukumar zabe (INEC).
Atiku Abubakar
Samu kari