
ASUU







Ana ci gaba da cece-kuce kan makomar shirin Bola Ahmad Tinubu na ba daliban Najeriya rancen kudin makaranta da za a yi a nan ba da dadewa ba a kasar.

Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya yi magana kan yawan yajin aikin da ƙungiyoyin malaman jami'o'i ke tafiya. Ya ce tattaunawa ce hanyar kawo ƙarshen hakan.

Babu maganar yajin-aikin kungiyar ASUU a jami’o’i Idan Bola Ahmed Tinubu ya na mulki. Tinubu ya je taron yaye daliban jami’ar FUTO, ya dauki alkawarin gyara ilmi.

Jami'ar Bayero da ke Kano (BUK) ta sanar da dakatar da gudanar da jarabawar zangon karatun farko na shekarar 2022/2023 saboda yajin aikin ƙungiyoyin ƙwadago.

Ƙungiyar malaman jami'o'in Najeriya ta CONUA ta ƙi shiga yajin aikin gama-gari d aƙungiyar ƙwadago ta ƙasa (NLC) da TUC suka fara a faɗin ƙasar nan.

Shugaban ASUU, Emmanuel Osodeke ya aika takarda zuwa ga ‘Yan ASUU cewa su dakatar da zuwa aiki duk da ba a biya su albashin wata 8 ba na yajin-aikin kwanaki.

Bayan canjin gwamnati da kuma tsadar da rayuwa ta yi a Najeriya, Kungiyar ASUU ta reshen YUMSUK ta koka game da yadda abubuwa su ke tafiya a mulkin Abba Kabir Yusuf.

Kungiyar ASUU da shugabannin jami’a sun yi tir da tsarin da aka kawo na karbe masu kudin shigan da su ka samu, wannan zai sake jefa makarantu a tsaka mai wuya.

Shugaban Kasa Bola Tinubu ya ba da umarnin biyan malaman jami’o’i karkashin kungiyar ASUU albashinsu na watannin da aka rike musu yayin yajin aikin 2022.
ASUU
Samu kari